Bollywood brigade general meeting
sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!! BOLLYWOOD BRIGADE FANS ( BBF) 🇮🇳🇮🇳🇮🇳 🇳🇬🇳🇬 🐘🐘 Qarkashin Jagorancin Shugaba ABDUL PRESIDO Ke Sanar da Ya yanta Maza da Mata General meeting dinta da tasaba yi duk Qarshen wata, Domin tattauna mahimman abubuwa wadan da zasu ciyar da wannan Qungiya Gaba, za ayi taron kamar haka 🌅RANAR LAHADI 25/10/2020 ⏰LOKACI 3:30pm, ba African time 🏨GURI, Inda aka saba yi Gawuna Primary School ✏️SIGN, SECRETARY Sadiq A.u.a Dinillah srk 🎙️ANNC: P. R. O Abba Liverpool Ibrahim srk 👏🏿👏🏿👏🏿
Comments
Post a Comment