Bollywood brigade general meeting
sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!!
BOLLYWOOD BRIGADE FANS
( BBF)
🇮🇳🇮🇳🇮🇳
🇳🇬🇳🇬
🐘🐘
Qarkashin Jagorancin Shugaba
ABDUL PRESIDO
Ke Sanar da Ya yanta Maza da Mata General meeting dinta da tasaba yi duk Qarshen wata,
Domin tattauna mahimman abubuwa wadan da zasu ciyar da wannan Qungiya
Gaba,
za ayi taron kamar haka
🌅RANAR
LAHADI 25/10/2020
⏰LOKACI
3:30pm, ba African time
🏨GURI,
Inda aka saba yi Gawuna
Primary School
✏️SIGN, SECRETARY
Sadiq A.u.a
Dinillah srk
🎙️ANNC: P. R. O
Abba Liverpool
Ibrahim srk
👏🏿👏🏿👏🏿
Comments
Post a Comment